One of the trusted hotels in Kano, Guests staying at Sanka Guest Palace with Affordable Price charges in Kano
Make sure you carefully Read our Rules and Regulations below:
Ka Tabbatar ka natsu ka karata ka'idojinmu da dokokinmu dake a karkashi
No underage guest (below 18 years) is allowed without proper identification and consent.
A maximum of two (2) guests per room is allowed. Any violation attracts penalties or eviction without refund.
Smoking, including shisha, possession or use of marijuana, illegal drugs, or any form of substance abuse is strictly prohibited within the premises.
No refund shall be made after payment has been completed.
Guests will be held fully responsible for any damage caused to rooms, facilities, or property during their stay.
Room inspection by management is mandatory before checkout.
Possession of dangerous weapons, including firearms or illegal items, is strictly forbidden.
Any act that constitutes a nuisance, disturbs other guests, staff, or the peaceful environment of the premises is not allowed.
Any form of prostitution or illegal activity is strictly prohibited within the premises.
Thank you for your cooperation.
ManagemenT
Ba a yarda da baƙo ƙasa da shekaru 18 ba tare da sahihin shaidar kai ba.
Ba a yarda mutane fiye da biyu (2) a ɗaki ɗaya ba.
Shan shisha, tabar wiwi, miyagun ƙwayoyi, ko duk wani nau’in shaye-shaye haramun ne ƙwarai a cikin masaukin.
Ba a mayar da kuɗi bayan an biya.
Duk wani lalacewa da baƙo ya jawo, shi ne zai ɗauki alhakin gyara ko biya.
Dole ne a binciki ɗaki daga ɓangaren gudanarwa kafin ficewa.
Mallakar makamai masu haɗari, ciki har da bindigogi ko duk wani abu na haramun, ba a yarda ba.
Duk wani hali da zai kawo tashin hankali ko damun baƙi da ma’aikata ba a yarda da shi ba.
Duk wani nau’in karuwanci ko ayyukan da suka saɓa doka ba a yarda da su ba.
Mun gode da haɗin kai.
Gudanarwa (Management)